farin ciki ya sami Najeriya yayin da matatar man Dangote ta fara aiki.
Za a iya cewa duk wata wahalar man fetur da iskar gas ya kusa karewa.
Ana sa ran matatar za ta tace akalla ganga dubu 350 a kowacce rana (bpd).
A wani sabon ci gaba da Najeriya ta samu, matatar man Dangote ta fara aiki, inda ta soma da karbar danyen mai ganga miliyan daya Aliko Dangote, shugaban rukinin kamfanonin Dangote ya bayyana cewa matatar za ta rinka tace kalla ganga dubu 350 a kowacce rana (bpd) Matatar ta kuma bayyana cewa nan da makonni uku masu zuwa za ta karbi karashen danyen man da za ta tace daga kamfanin NNPC da ExxonMobil
A wani sabon ci gaba da Najeriya ta samu, matatar man Dangote ta fara aiki, inda ta soma da karbar danyen mai ganga miliyan daya Aliko Dangote, shugaban rukinin kamfanonin Dangote ya bayyana cewa matatar za ta rinka tace kalla ganga dubu 350 a kowacce rana (bpd) Matatar ta kuma bayyana cewa nan da makonni uku masu zuwa za ta karbi karashen danyen man da za ta tace daga kamfanin NNPC da ExxonMobi
Matatar mai ta Dangote ya sanar ds fara karbar ganga miliyan daya ta danyen dan Agbami daga kamfanin hada-hadar mai ta duniya mai suna Shell (STASCO).
cewar wata sanarwa da kamfanin ya fitar ranar Juma'a, jirgin ruwa na STASCO ya isa tashar sauke kaya ta matatar (SPM), inda aka juye danyen man a manyan tankunan matatar.
Ga vedio 👇👇👇
Ku kalla wani yaro me abin mamaki ,👇👇👇👇
Ga vidoen
0 Comments