Hotunan yadda aka wayi gari a kudancin Gaza
Isra'ila ta ci gaba da kai hare-hare zuwa kudancin Zirin Gaza, a ƙoƙarinta na fatattakar mayaƙan Hamas.
ga wasu daga cikin hotunan yadda aka wayi gari a yau Asabar

0 Comments